iqna

IQNA

Ansarullah:
IQNA - Wani jami'in ofishin siyasa na kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa, hare-haren da Amurka da Isra'ila ke kaiwa kasar Yemen na kara bayyana gaskiyar munafuncin kasashen yammacin duniya.
Lambar Labari: 3492416    Ranar Watsawa : 2024/12/19

Bayani na sabbin abubuwan da ke faruwa a Falasdinu
IQNA – Kungiyar liken asiri ta Isra’ila Mossad ta sanya na'urorin tantance fuska da ke aiki da bayanan sirri don gano fursunonin sahyoniyawan da kuma gano mayakan Hamas a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3491096    Ranar Watsawa : 2024/05/05

IQNA - Majiyar soji a kasar Siriya ta sanar da kai harin ta sama da dakarun yahudawan sahyuniya suka kai a kudancin birnin Damascus, sakamakon harin da daya daga cikin mashawarcin soji na dakarun kare juyin ya yi shahada.
Lambar Labari: 3490585    Ranar Watsawa : 2024/02/03

Tehran (IQNA) Gamayyar kungiyoyin farar hula a kasar Malaysia ta sanar da cikakken goyon bayanta ga kasar Irana tattaunawar nukiliya.
Lambar Labari: 3486646    Ranar Watsawa : 2021/12/05